An samu ɓullar cutar sankarau a wasu jihohin arewacin Najeriya - podcast episode cover

An samu ɓullar cutar sankarau a wasu jihohin arewacin Najeriya

Mar 17, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin 'Lafiya Jari Ce'  na wannan makon ya mayar da hankali ne akan cutar sankarau, wanda ke yin ƙamari a cikin yanayi na zafi da ake ciki, musamma a ƙasashenmu na nahiyar Afrika. Tuni aka samu ɓullar cutar sankarau a sassa daban-daban na Najeriya inda ta kashe gomman mutane a jihohin Kebbi da Sokoto, wadda aka bayyana ta da annoba.

Masana a ɓangarorin lafiya da kuma yanayi, na ci gaba da gargaɗi kan yiwuwar ɓullar tarin cutuka sakamakon tsananin zafin da ake fuskanta a wasu daga cikin jihohin Najeriya, a wani yanayi da ake ci gaba da azumin watan Ramadana,, wannan shi ne maudu’in da shirin lafiya jari ce na wannan mako zai mayar da hankali akai sai ku biyomu.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
An samu ɓullar cutar sankarau a wasu jihohin arewacin Najeriya | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast