Yadda gobara ta haddasa mumuna asara ga 'ƴan kasuwar Taminus ta Jihar Filato - podcast episode cover

Yadda gobara ta haddasa mumuna asara ga 'ƴan kasuwar Taminus ta Jihar Filato

May 07, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wanan makon tareda Ahmed Abba , ya  mayar da hankali kan asarar sama da Naira biliyan ɗaya da ƴan kasuwar Taminus na birnin Jos suka tafka sakamakon konewar wani bangare na babbar kasuwar ta jihar Filato dake Najeriya.

Ku latsa alamar sauti domin sauraron karin bayani.......

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda gobara ta haddasa mumuna asara ga 'ƴan kasuwar Taminus ta Jihar Filato | Kasuwanci podcast - Listen or read transcript on Metacast