Episode description
Shirin Kasuwa akai miki dole na wanan makon tareda Ahmed Abba ya yada zango ne jihar Maradi dake jamhuriyar Nijar, inda ya mayar da hankali kan rawar da kannan kamfanoni ke takawa wajen bunkasa tattalin arzikin kasar dake yankin Sahel.
Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin......
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast