Pars Hausa Sunday, Feb 10th 2019
Pars Hausa Sunday, Feb 10th 2019 [8] [9] Hosts: Aminu Abdu Niger: The Minister of State for the Interior Mohamed Bazoum ya jagoranci wata tawaga da ta haɗa da 'yan majalisu da manyan jami'an ƙasar zuwa garin Adze* na cikin gwadomar Abalak da ke jihar Tahoua domin tattaunawa da al'ummar yankin kan abinda ya shafi harkokin tsaro da zaman lafiya na yankin. Nigeria: Rahotanni sun tabbatar da cewa wata gobara ta rutsa da wasu 'yan gudun hijira a sansanin Munguno , Borno. Za'a ji ra'ayin masana dangan...
