Ƴan China da ke Najeriya sun gudanar da bikin sabuwar shekararsu - podcast episode cover

Ƴan China da ke Najeriya sun gudanar da bikin sabuwar shekararsu

Jan 28, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Al’adun mu na gado na wannan makon ya mayar da hankali ne ga bukuwan sabuwwar shekara na ƴan ƙasar China, bukukuwan da aka gudanar  a sassa daban daban na duniyar. A Najeriya, ƴan China ba su yi ƙasa a gwiwa ba wajen gudanar da wannan biki a biranen Abuja da kuma Lagas, wanda ya samu halarta  jama’a baki daga ciki da waje.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.........

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Ƴan China da ke Najeriya sun gudanar da bikin sabuwar shekararsu | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast