Yadda Gwamnan Adamawa Alhaji Umaru Fintiri ya ƙara yawan Masarautun jihar - podcast episode cover

Yadda Gwamnan Adamawa Alhaji Umaru Fintiri ya ƙara yawan Masarautun jihar

Feb 25, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin ''al'adunmu na gado'' tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya leƙa jihar  Adamawa ta yankin arewa maso gabashin Najeriya don duba yadda gwamnatin Jihar ta ƙara yawan Masarautu a wannan jiha tun cikin shekarar da ta gabata.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda Gwamnan Adamawa Alhaji Umaru Fintiri ya ƙara yawan Masarautun jihar | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast