Yadda camfi ke shafar rayuwar  al'umma a wannan lokaci - podcast episode cover

Yadda camfi ke shafar rayuwar al'umma a wannan lokaci

May 06, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin a wannan makon zai tattauna ne a kan Camfi, da kuma yadda ya kasance a zamanin kaka da kakanni, da rawar da ya taka a waccan lokaci da kuma yadda yake shafar rayuwar jama’a a lokacin da muke.

Duk da ƙarancin lokaci, shirin Al’adunmu na gado zai yi ƙoƙarin zayyana rabe-raben al’adar ta Camfi ko kuma wasu daga ciki.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda camfi ke shafar rayuwar al'umma a wannan lokaci | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast