Yadda bikin baje kolin cibiyar al'adu ta Nike Art Gallery da ke Lagos ya gudana - podcast episode cover

Yadda bikin baje kolin cibiyar al'adu ta Nike Art Gallery da ke Lagos ya gudana

Oct 29, 20249 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin al'adunmu na gado a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda aka gudanar da gagarumin biki baje kolin al'adu a jihar Lagos da ke tarayyar Najeriya. An gudanar da bikin ne a fitacciyar cibiyar al'adu ta Nike Art Gallery, wanda ya shahara a duniya, bikin ya tattaro mutane da dama daga sassan fasaha, kasuwanci, siyasa da diflomasiyya.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Aboulaye Issa........

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda bikin baje kolin cibiyar al'adu ta Nike Art Gallery da ke Lagos ya gudana | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast