Yadda aka zamanantar da al'adar 'Dalilin Aure' a ƙasar  Hausa - podcast episode cover

Yadda aka zamanantar da al'adar 'Dalilin Aure' a ƙasar Hausa

Apr 22, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

A yau shirin zai mayar da hankali ne akan al'adar 'Dalilin Aure' a ƙasar Hausa da yadda aka zamanantar da ita.

A baya masu 'Dalilin Aure' a boye suke a cikin al'umma, sai dai yanzu a iya cewa zamani riga, domin kuwa za ka iske sun bude ofisoshi tare da sanya alamar cewa anan fa Dalilin aure ake.
 

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Yadda aka zamanantar da al'adar 'Dalilin Aure' a ƙasar Hausa | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast