UNESCO ta sanya hawan Dabar Kano cikin kundinta na al’adun duniya - podcast episode cover

UNESCO ta sanya hawan Dabar Kano cikin kundinta na al’adun duniya

Dec 10, 202411 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Al'adun mu na Gado a wannan makon ya mayar da hankali ne kan matakin da Hukumar Raya Al’adu ta Majalisar Ɗinkin Duniya UNESCO, na sanya hawan Dabar Kano a arewacin Najeriya cikin kundinta na al’adun duniya.
Bincike ya nuna cewar an fara gudanar da al’adar hawa Daba a lokutan bikin ƙaramar Sallah da Babba tun kafin jihadin Shehu Usman Dan fodio zamanin Sarkin Kano Rumfa.
 

Masana a fannin tarihi sun ce zamanin Sarkin Kano Abbas, ya yi wa tsarin sauye-sauye wanda akan sa ake tafiya har zuwa wannan lokaci.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa........

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
UNESCO ta sanya hawan Dabar Kano cikin kundinta na al’adun duniya | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast