Tasirin suturar ƙabilar Dagomba da ke ci gaba da mamaye sassan Ghana - podcast episode cover

Tasirin suturar ƙabilar Dagomba da ke ci gaba da mamaye sassan Ghana

Apr 29, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin al'adunmu na gado tare da Oumarou Sani a wannan mako ya mayar da hankali ne kan al'adun ƙabilar Dagomba a ƙasar Ghana, ƙabilar da ke ci gaba da mamaya a wannan ƙasa ta yammacin Afirka suk da kasancewarta wadda a baya tafi ƙarfi a yankin arewacin ƙasar.

Yanayin suturun wannan ƙabila na daga cikin abin da ke jan hankalin jama'a, musamman yanayin hularsu wadda ke da nufin ko kuma ma'anar zaman lafiya.

Suturun wannan ƙabila dai akan saƙa su da hannu ne.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Tasirin suturar ƙabilar Dagomba da ke ci gaba da mamaye sassan Ghana | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast