Masarautar Keffi a cikin shirin Al'adun mu
Nov 17, 2024•10 min
Episode description
Yau shekaru tara kenan da zama Sarkin masarautar keffi da mai martaba Dr alhaji shehu usman chindo yamusa,bayan rasuwar mahaifinsa mai martaba alhaji Chindo Yamusa na uku 3.
A cikin shirin al'adu za ku ji tarihin Sarkin na Keffi.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast