Gushewar al'adar tatsuniya a cikin al'ummar Hausawa - podcast episode cover

Gushewar al'adar tatsuniya a cikin al'ummar Hausawa

Nov 26, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin 'Al'adunmu na Gado' na wannan makon tare da Abdoulaye Issa ya tattauna dangene da gushewar a'adar tatsuniya wadda ke zama hanyar da al’ummar Hausawa ke amfani da ita wajen  ilmantarwa, fadakarwa da kuma tarbiyantar da yara ta hanyar shirya kagaggun labarai masu kunshe da darussa.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Gushewar al'adar tatsuniya a cikin al'ummar Hausawa | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast