Dawowar tsafe-tsafe a tsakanin al'umma kashi na biyu - podcast episode cover

Dawowar tsafe-tsafe a tsakanin al'umma kashi na biyu

Mar 18, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Al’adun Mu na Gado a wannan makon ya kawo muku ci gaban tattaunawa da Dakta Tahir da ake kira da Babba Impossible, wanda a makon daya gabata ya fara fashin baƙi a lamarin da yashafi tsafe-tsafe. Haka nan shirin ya leka Jamhuriyar Benin, inda gwamnatin ƙasar ta sanar da rusa wasu masarautu.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa............

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Dawowar tsafe-tsafe a tsakanin al'umma kashi na biyu | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast