Al'adar tashe na fuskantar barazanar gushewa a ƙasar Hausa - podcast episode cover

Al'adar tashe na fuskantar barazanar gushewa a ƙasar Hausa

Apr 01, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Kamar yadda aka saba, shirin yakan yi dduba ne akan al'adun al'ummar Hausawa da sauran su, waɗanda suka gushe ko kuma ake ganin wanzuwan su a yanzu.

Al'adar tashe dai na daga cikin al'adun da aka fara ganin yaɗuwarsu a ƙasar Hausa tun a ƙarni na 16, al'ada ce da ta ƙunshi wasannin barkwanci, waɗanda ake gudanar da su da zarar a kammala azumin goman farko na watan Ramadana. Sai dai wannan al'ada ta fara gushewa. Ko menene dalilin haka? Abin da shirin wannan makon zai yi nazari a kai kenan.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Al'adar tashe na fuskantar barazanar gushewa a ƙasar Hausa | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast