Aikin ƙwado da linzami na fuskantar barazanar disashewa - podcast episode cover

Aikin ƙwado da linzami na fuskantar barazanar disashewa

Mar 25, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

shirin Al'adun Mu na Gado na wanan makon tareda Abdoulaye Issa ya  leka Jihar  Maradin Jamhuriyar Nijar inda al’adar aikin kwado da lizzami da aka share shekaru ana yin sa da hannu ke fuskantar barazanar samun babban koma baya sakamakon wasu sabbin na’urori ko teloli na zamani da aka samu masu aiki da Computer wadanda ke zuba wannan aiki ga riguna cikin gaggawa.

Ku shiga cikin alamar sauti domin sauraron shirin....

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Aikin ƙwado da linzami na fuskantar barazanar disashewa | Al'adun Gargajiya podcast - Listen or read transcript on Metacast