09 | ZAMAN LAFIYA, YAFI ZAMA DAN SARKI | SH. SALISU GARBA DIFFA | DR. SANI MOUSSA MAGAWATA | RUMFAR AFRICA | PODCAST
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN RASHIN TSARO DA ABIN DAKE KAWO SHI, DA HANYOYIN MAGANCE MATSALAR RASHIN TSARO A MAHANGAR MUSULUNCI, TARE DA WANDA YAKE RAYUWA A CIKIN YANKUNAN DA SUKA YI FAMA DA RASHIN TSARO NA BOKO HARAM, MALAM SALISU GARBA DIFFA
